Najeriya

Gobara ta tashi a unguwar Makoko a Lagas

Gobara a wani yankin kasuwa
Gobara a wani yankin kasuwa AFP

A birnin lagas dake kudancin Najeriya wata gobara ta tashi a yan katako dake unguwar Makoko, wada tayi sanadiya asarar dukiyoyi na miliyoyin nairas.Wanan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da wata gobara ta lakume wata kasuwa a birnin na Lagas.

Talla

Hukumomin na Lagas sun aike da jami’an kwana-kwana zuwa unguwar da gobarar ta tashi, mazauna unguwar sun shiga halin rudani.

Gobarar ta hadasa cinkoso ababen hawa a ungunwani dake makwabtaka da inda ta tashi.

Alhaji Amadu, sarkin guragun lagos, wanda ganau ne ya mana karin bayani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI