Matsalloli biyo bayan rufe kan iyakokin Najeriya da Nijar
Wallafawa ranar:
Tun bayan matakin rufe iyakar Najeriya da kasashen dake makwabtaka da ita, iya wasu lamura suka sukurkuce wanda suka tsaya cak a jihar Damagaram dake raba iyaka da jihohi uku na Nigeria da suka hada da katsina, Jigawa, da Yobe.
Tun fil azal al'ummomin kasashen ke gudanar da hulda kasuwanci a fannoni da dama kafin daukan wannan mataki na rufe iyakokin kasar da wasu kasashe da suka hada da Jamhuriyar Benin, Kamaru, da Chadi,matakin da gwamnatin Najerita ta tsawaita zuwa watan Janairu shekarar 2020.
Wakilinmu na Damagaram Zinder Ibrahim
Malam Tchilo na dauke da rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu