Tambaya da Amsa

Rikicin siyasa

Sauti 19:55
Ruhunan zabe
Ruhunan zabe REUTERS/Kacper Pempel

An taba samu wanda ya kalubalanci sakamakon zabe a tarihin Najeriya har ya kai ga zuwa kotu kamar yadda Atiku Abubakar ke yi? Idan har an taba, ya aka kare? Shin a wane irin kotu ake kai wannan korafi?Mickael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyi masu saurare,tareda duba amsoshin su da masana.