Rashawa: Kotu ta umurci a dawo da Diezani gida

Tsohuwar ministar man fetur a Najeriya, Diezani Alison-Madueke
Tsohuwar ministar man fetur a Najeriya, Diezani Alison-Madueke REUTERS/Rick Wilking/File photo

Wata Kotu a Najeriya ta baiwa Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci da rashawa umurnin dauko tsohuwar ministan man fetur, Diezani Allison Madukwe daga London domin fuskantar tuhumar halarta kudaden haramun da kuma sace sama da Dala biliyan 39 da wasu karin sama da naira biliyan 3.Mai shari’a Ijeoma Ojukwu ta bukaci dawo da tsohuwar ministar nan da karshen watan Maris na shekara mai zuwa.Dangane da wannan hukunci, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a kuma malami a Jami’ar Abuja, Farfesa Shehu Abdullahi Zuru, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Talla

Rashawa: Kotu ta umurci a dawo da Diezani gida

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI