Mata a Nijar na koyan sana'o'in hannu don dogaro da kai

wasu mata a kasar Djibouti
wasu mata a kasar Djibouti SIMON MAINA / AFP

Cikin tsarin yaki da talauci da kuma dogaro da kai, tare da kawar da zaman banza, mata a jamhuriyar Nijar, na kokarin samun horo a cibiyoyi dabam dabam na kasar dan koyan sana’ar hannu.Dangane da haka wakiliyarmu daga Birnin Yamai Koubra Illo, ta leka wasu daga cikin wadannan cibiyoyi ga kuma rahotan ta.

Talla

Yadda mata a Nijar ke koyon sana'o'in hannu don dogaro da kai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI