Rikicin yan kasuwa a kasar Ghana

Sauti 09:49
Cibiyar kungiyar yan kasuwar Ghana ta Ghuta a Ghana
Cibiyar kungiyar yan kasuwar Ghana ta Ghuta a Ghana RFI/Hausa

Kungiyar Kwadagon Ghana GHUTA ta sanar da shirin ta na gudanar da gagarumin aikin rufe shagunan ‘yan kasashen waje da ke birnin Accra.Lamarain da ya samo asali yau da shekaru kusan 20 a kasar ta Ghana.Abdoulaye Issa da ya ziyarci kasar ta Ghana ya jiyo ta bakin wasu yan kasuwa da wakilan kungiyar ta Ghuta a Ghana.