Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali

Sauti 15:00
Dakarun kasar Faransa a Mali
Dakarun kasar Faransa a Mali AFP/Marco LONGARI

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim,ya tattauna kan yawaitan hare-haren ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali, wanda ake ganin ya hallaka dakarun Mali sama da 100, duk kuma da cewa akawi dakarun G5 Sahel da na kasashen waje a kasar.