Ra'ayoyi kan batutuwa dake ciwa masu saurare tuwo a kwarya

Sauti 15:57
Wasu dauke da wayoyin salula, alamar baiwa kowa damar fadar albarkacin bakin sa
Wasu dauke da wayoyin salula, alamar baiwa kowa damar fadar albarkacin bakin sa © REUTERS/Kacper Pempel

Shirin ra'ayoyin maso sauraro kowace Jumma'a na bada damar tofa albarkacin bakin kan duk wasu batutuwa da ke cimmuku tuwo a kwarya, a wannan karon ma masu saurararo sun bayyana ra'ayoyin su kan batutuwa da dama.