Wasanni

Rikici ya kuno kai wajen daukar yan kokowa a Maradi

Wallafawa ranar:

Hukumar kokuwar gargajiya a Nijar ta baiwa jihohi dama na su gudanar da zaben yan kokowa da suka dace sun wakilci jihohin su a gasar cin takobiyu na bana .Za mu duba wasu daga cikin matsalloli da suka soma kuno kai a jihar Maradi batun dakatar da sha’araren dan kokuwar Jihar Maradi Umaru Bindigau.

Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi dake Jamhuriyar Nijar
Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi dake Jamhuriyar Nijar Awwal Janyau RFI Hausa
Sauran kashi-kashi