Tambaya da Amsa

Adam A Zango ya amsa wasu daga cikin tambayoyin RFI

Sauti 20:06
Tattaunawa da wata daliba
Tattaunawa da wata daliba Glenna Gordon

A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mickael Kuduson ya nemi jin ta bakin masana da ya dace su kawo muku karin haske dangane da wasu daga cikin tambayoyin da kuka aiko.Haka zalika zaku ji hirar darediyon Faransa na rfi yayi da Adam A Zango.