Burkina Faso

Hukumar yan gudun hijira na fuskantar matsaloli a Burkina Faso

Tambarin hukumar yan gudun hijira
Tambarin hukumar yan gudun hijira REUTERS/Ari Jalal

Babban kwamishinan hukumar dake kula da yan gudun hijira ta Duniya a jiya juma’a ya bayyana cewa suna fuskantar matsalloli wajen kai dauki ga yan gudun hijira dake wasu yankunan kasar Burkina Faso.

Talla

Kungiyar yan gudun hijira da abokanin huldar su na fama da barrazana daga kungiyoyin yan ta’adda,wanda haka ke a matsayin babbar matsalla ga wadanan kungiyoyi.

Kakkakin kungiyar Babar Baloch dake magana a birnin Geneva ya bayyana cewa akalla mabukata dubu dari 500 ne yanzu haka suke bukatar a kai musu dauki, wasu daga cikin su rikicin ya tilasata musu baro gidanjen su ba tareda su shirya ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI