Isa ga babban shafi
Nijar

Garuruwa kusan 800 na fuskantar karancin abinci a Nijar

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou. ISSOUF SANOGO / AFP
Zubin rubutu: Michael Kuduson
Minti 4

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce sakamakon damunar bana a Jihar Damagaram tazo da matsala, wanda ya shafi garuruwa 798 duk da taimakon gwamnati da na masu hannu da shuni.Wannan matsala dai ta shafi akalla mutane 659,182 wadanda ya zama musu dole su nemi wasu hanyoyin samun abinci.Daga Damagaram,ga rahoton Ibrahim Malam Tchillo.

Talla

Garuruwa kusan 800 na fuskantar karancin abinci a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.