A Janairu mai zuwa za a fara karbar harajin VAT na kashi 7.5 a Najeriya

Shugab Muhammadu Buhari.
Shugab Muhammadu Buhari. Audu MARTE / AFP

A Najeriya za a fara biyan sabon harajin VAT na kashi 7.5 a watan Janairun shekarar 2020.Dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauna da Dokta Garba Kasim Kurfi masanin tattalin arziki a Najeriya, kan alfanu harajin ko rashinsa.

Talla

A Janairu mai zuwa za a fara karbar harajin VAT na kashi 7.5 a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI