Wasanni

Matasa na fama da karancin filayen wasanni a Nijar

Sauti 10:55
Kwallon kafa na kan gaba a tsakanin wasannin da suka karbu a Nijar
Kwallon kafa na kan gaba a tsakanin wasannin da suka karbu a Nijar MOHAMED EL-SHAHED / AFP

Karancin filayen motsa jiki na daga cikin matsalolin da matasa ke fama da su a wasu jihohin Jamhuriyar Nijar.A jihar Maradi,kungiyoyi da damane suka koka dangane da wannan matsala,kamar dai yada zaku ji a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.