Lafiya Jari ce

Illar cutar Noma da kuma rigakafin kamuwa da ita 2

Sauti 09:45
Asibiti
Asibiti Getty Images/Jure Gasparic / EyeEm

Shirin lafiya jari ce na wannan lokaci zai mayar da hankali kan matsalolin da suka shafi kiwon lafiya da hanyoyin kare kai daga kamuwa da cuttutuka masu barazana ga rayuwa a yau da kullum.Zainab Ibrahim ta duba wasu daga cikin matsaloli da suka jibanci kiwon lafiya a cikin wannan shiri.