Damben gargajiya da kwakwadar miyagun kwayoyi
Wallafawa ranar:
Sauti 10:14
An wayi gari wasannin damben gargajiya a wasu kasashen Afrika na fuskantar koma baya,lamarin da ya samo asali daga rashi kulawa da hukumomi a kasashe da suka hada da Najeriya da Nijar ke yi a kai.A Najeriya yan wasan dambe sun koka a kai, kamar dai yadda zaku ji a shirin duniyar wasanni tareda Abdulrahaman Gambo.