Afrika

Jamhuriyar Benin ta soma tattance yan kasar ta a Najeriya

Mataimakin Sakatary Gwamnatin Benin
Mataimakin Sakatary Gwamnatin Benin RFI/Hausa

Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta kaddamar da wani gagarumin shirin tantance ‘yan kasar da ke zaune a tarayyar Najeriya.Ranar litinin 2 ga watan Disemba ne hukumomin Benin a Najeriya suka kaddamar da shirin  a garin Shaki dake kudancin Najeriya.  

Talla

Jamhuriyar Benin na daya daga ckin kasashe dake raba iyaka da Najeriya ,kasar da ta sanar da rufe kan iyakokinta, a wani mataki na yaki da fasakwabri.

Mataimakin Sakatary gwamnatin kasar ta Benin,Cyrille Gougbeji tareda rakiyar wasu daga cikin jami'an karamin ofishin jakadancin  jamhuriyar Benin a Lagas dake  Najeriya sun ziyarci sashen hausa na rediyon Faransa rfi.

Ga tattaunawar da mataimakin Sakatary gwamnatin Jamhuriyar Benin yayi da Abdoulaye Issa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.