Najeriya
Buhari ya kaddamar da sabbin matakan magance matsalar tsaro
Wallafawa ranar:
A dazu ne shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da wani sabon kundi da ke kunshe da sabbin dabaru na tunkarar rashin tsaron da ke addabar kasar tare da neman hadin kan jama’ar kasar. Ga rahoton da wakilinmu Mohammed Kabir Yusuf ya aiko mana.
Talla
Buhari ya kaddamar da sabbin matakan magance matsalar tsaro
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu