Kalubalen da ya dabaibaye rubutun adabin Hausa
Wallafawa ranar:
Sauti 10:13
Shirin al'adunmu na gado a wannan makon tare Mahamman Salissou Hamissou ya tabo kalubalen dake fuskantar rubutun adabin hausa dama yadda za a magance matsalar.