Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda digirin bogi ke barazana ga tsarin ilimin Najeriya 3

Sauti 10:40
Tambarin kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya.
Tambarin kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya. solacebace.com
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan makon ya dora kan maudu'in makwanni biyu da suka gabata, inda shirin ke tsokaci kan kalubalen da digirin ketare na wa'adin shekara guda ke haifarwa tsarin Ilimi a Najeriya, Ayi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.