Amruka ta taimaka da kayan yaki ga Nijar
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Amruka ta taimakawa rundunar sojan kasar jamhuriyar Nijar da motocin yaki masu sulke sama da guda 60, da aka kiyasta kudinsu da cewa sun zarta dalar Amruka miliyan 20.
Taimakon Amruka na zuwa ne, a dai dai lokacin da shugaban Faransa Emanuel Macron ke baiwa kasashen na yankin sahel zabi, domin ci gaba da kasancewa sojojin kasar sa a yankin ko kuma ficewar su daga yankin .
To domin jin yadda masharhanta tsaro a kasar ta Nijar, ke kallon tallafi mai gwabi da Amruka ta baiwa rundunar sojan ta jamhuriyar Nijer,
Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Nuhu Abdu Magaji ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu