Nijar
Al'ummar Nijar na jimamin mutuwar sojin kasar 71 a harin ta'addanci
Wallafawa ranar:
Al’ummayar Jamhuriyar Nijar na juyayin mutuwar sojojin kasar 71, sakamakon harin da ‘yan ta'adda suka kai kan barikin sojojin garin INATHES da ke kusa da iyakar da kasar da Mali. Daga Yamai, ga rahoton Koubra Illo.
Talla
Al'ummar Nijar na jimamin mutuwar sojin kasar 71 a harin ta'addanci
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu