Nijar

An yi Jana'izar Sojin Nijar 71 da 'yan ta'adda suka kashe

Gawarwakin Sojin Nijar 71 da 'yan ta'adda suka hallaka.
Gawarwakin Sojin Nijar 71 da 'yan ta'adda suka hallaka. RFI/Moussa Kaka

A jamhuriyar Nijar yau juma’a aka yi jana’izar sojojin kasar 71 da suka rasa rayukansu sakamakon harin ta’addanci a barikinsu da ke Inates kusa da iyakar kasar da Mali.An yi jana’izar ne a cikin barikin sojiin saman kasar da ke birnin Yamai karkashin jagorancin shugaba Issifou Mahamadou da kuma jami’an diflomasiyyar kasashen ketare. Daga Yamai ga Karin bayani a wannan rahoto na Koubra Illo.

Talla

An yi Jana'izar Sojin Nijar 71 da 'yan ta'adda suka kashe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.