Aman wuta daga dutse cikin ruwa?

Sauti 19:49
Suga da dan Adam ke amfani da shi yanzu haka
Suga da dan Adam ke amfani da shi yanzu haka pixabay

A cikin shirin tambaya da Amsa, za ku ji ko a ina aka kwana dangane da wasu daga cikin matsalolli da suka jibanci kiwon lafiya,musaman shan suga daga dan Adam, wasu daga cikin masu saurare sun nemi ji ko mai ya sa ake samun aman wuta daga dutse cikin ruwa.Mickael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da Amsa.