Nijar
Mahukuntan Nijar sun shigar da harshen Igdalan jerin harsunan gida
Wallafawa ranar:
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar Sun shigar da harshen tsiraru na Igdalan a jerin harsunan gida, bayan wani zaman kada kuri’a a majalisa dokokin kasa. Igdalan wanda tsiraru da yawansu bai wuce dubu 120 ba, na rayuwa ne a jihohin Agadas,Tahoua da kuma wani bangare na Zinder. Daga Agadez ga rahoton Omar Sani.
Talla
Mahukuntan Nijar sun shigar da harshen Igdalan jerin harsunan gida
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu