Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA

Sauti 15:24
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da takwaransa na Cote d'Ivore Alasan Outtara yayin tattabatar da sauya CFA zuwa ECO
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da takwaransa na Cote d'Ivore Alasan Outtara yayin tattabatar da sauya CFA zuwa ECO Periscope/Présidence française

Shirin ra'ayoyin masu saurare ya tattauna kan matakin kasashen yammacin Afrika 8 renon Faransa, da suka amince da sauya sunan takardar kudin da suke amfani da ita a hukumance daga CFA zuwa Eco, a daidai lokacin da kungiyar kasashen yammacin Africa ke shirin samar da kudin bai - daya mai suna ECO, lamarin da ake ganin riga – malam masallaci ne ga shirin na ECOWAS.