Najeriya

Boko Haram na farmakar matafiya a hanyar Maiduguri

Sojin Najeriya dake yaki da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas.
Sojin Najeriya dake yaki da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Daruruwan matafiya da mazauna wasu garuruwa da ke shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya sun koka kan hare-haren da bangarorin mayakan Boko haram ke kai wa tare da hallaka mutane da kame wasu ayi garkuwa da su a jihohin Borno da Yobe. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a Kai.

Talla

Boko Haram na farmakar matafiya a hanyar Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.