Najeriya-Zamfara
Hare-haren 'yan bindiga na ci gaba da tsananta a Zamfara
Wallafawa ranar:
A kwanakin nan mahara dauke da muggan nakamai sun karkata hare-haren da suke kai wa kan kauyukan kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da kuma wani yanki na Gummi da ke jihar Zamfara a Tarayar Najeriya.Faruk Muhammad Yabo ya duba mana yadda hare-haren ‘yan bindigar suka kasance, musamman wanda suka kai a kauye mai suna Zarumai. Ga dai rahotonsa.
Talla
Hare-haren 'yan bindiga na ci gaba da tsananta a Zamfara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu