Alfanun shan nonon rakumi

Sauti 19:58
Rakuma a yankin Sahel
Rakuma a yankin Sahel N. Williams/Save the Children

A cikin shirin tambaya da amsa ,wasu daga cikin masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da alfanun shan nonon rakumi.Mickael Kuduson ya jiyo ta baki masana ,da suka duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren RFI a cikin wannan shirin.