Babban limamin Ghana ya bukaci hadin kan Al'ummar kasar da Najeriya
A karshen makon jiya ne Babban Limamin kasar Ghana sheikh Nuhu Usman Sharubutu ya ziyarci jihar Lagos da ke kudancin Najeriya don halartan mauludin da aka saba yi duk shekara don karfafa zumunci da zaman lafiya tsakanin alumomin kasashen biyu.Sheikh Nuhu Usman Sharubutu wanda bai dade da cika shekaru 101 a ban kasa ba, ya bukaci jama'a da su yi tattalin zaman lafiya da juna ba tare da nuna kyamar addini ko kabilanci ba. Ga abinda yak e cewa.
Wallafawa ranar:
Talla
Babban limamin Ghana ya bukaci hadin kan Al'ummar kasar da Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu