Yadda Chamfi ko Tsafi ke tasiri a wasan kokowar gargajiya a Jamhuriyar Nijar

Sauti 19:39
'Yan damben gargajiya a Nijar.
'Yan damben gargajiya a Nijar. RFI HAUSA

Shirin lafiya al'adun gargajiya a wannan makon ya tabo yadda tsafi ko kuma chamfi ke karawa damben gargajiya armashi.