Manyan labaran shekarar 2019 a Nijar daga Rfi
Wallafawa ranar:
Sauti 19:41
Abdoul Karim Ibrahim ya dubo wasu daga cikin manyan labaran Jamhuriyar Nijar na shekara ta 2019 a cikin wannan shiri na musamman daga nan sashen hausa na Rfi.Za ku ji halin da ake ciki dangane da batun tsaro a kasar ta Nijar.