Tarihin masarautar Lafian Bare Bari a Najeriya kashi na 2
Wallafawa ranar:
A cikin shirin 'Al'adun Gargajiya' na wannan mako,Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Mai Martaba Sarkin Lafia na 17, Alhaji Sidi Bage Muhammad na, inda ya ci gaba da bada tarihin Masarautar Lafia. A yi sauraro lafiya.
Talla
Tarihin masarautar Lafian Bare Bari a Najeriya kashi na 2
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu