Najeriya-Abuja

Jami'an kiwon lafiya sun fara yajin aikin gargadi a Abujar Najeriya

Wani asibiti a Abuja babban birnin Najeriya.
Wani asibiti a Abuja babban birnin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Jami’an kiwon lafiya a manyan asibitocin birnin Abuja da keyawa sun fara yajin aiki kwanaki hudu daga 15 zuwa 18 ga wannan wata na janairu. Wasu daga cikin dalilan shiga yajin aikin sun hada da rashin tsaro ga jami’an kiwon lafiya, bayan da ‘yan uwan wani maras lafiya suka yi wa wata jami’ar kiwon lafiya duka tare da fitar da ita tsirara.Daga Abija ga rahoton Muhammad Sani Abubakar.

Talla

Jami'an kiwon lafiya sun fara yajin aikin gargadi a Abujar Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.