Ana cin nasara a yaki da 'yan bindiga a Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sakamakon Nasarorin da rundunar sojin Najeriya ke samu wajen yaki da 'yan bindiga a yankin Arewa Maso Yammacin kasar ya sa shugabannin 'yan bindigar suka bukaci tsagaita wuta da kuma tattaunawa domin kawo karshen hare haren da ake samu.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban runduna ta 8 ta sojin Najeriya dake kula da Jihohin Sokoto da Zamfara da Kebbi da kuma Katsina, Janar Aminu Bande, wanda yayi bayani kan halin da ake ciki da kuma bukatar 'yan bindigar.
Talla
Ana cin nasara a yaki da 'yan bindiga a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu