Najeriya

Rahoto kan yadda gurgusowar hamada ke barazana ga arewacin Najeriya

Yankin da ke fuskantar gurgusowa ko kuma kwararowar hamada.
Yankin da ke fuskantar gurgusowa ko kuma kwararowar hamada. DR

A Najeriya matsalar gurbacewar muhalli da gurgusowar hamada na ci gaba da shafar yankin arewacin Kasar. Matsala da ke da alaka da saran itatuwa da kunar daji domin samar da Gawayi. Bisa hakane Faruk Mohammad Yabo ya duba mana tasiri ko rashin tasiri gangamin da ake kan muhimmancin hana sara da kunar daji.Ga dai rahoto sa.

Talla

Rahoto kan yadda gurgusowar hamada ke barazana ga arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI