Najeriya-Kano

Mahukunta sun tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa a Kano

Wani majinyaci da ke fama da cutar Lassa a Najeriya.
Wani majinyaci da ke fama da cutar Lassa a Najeriya. Pulse.ng

Hukumomi a jihar Kano dake arewacin Najeriya, sun tabbatar da bullar zazzabin Lassa bayan da wasu jami'an lafiya suka rasa rayukansu. An dai shafe kusan kwanaki biyu ana rade-radi kan abinda ya hallaka jami'an lafiyar a asibitin koyarwa na Aminu Kano.Wakilin mu na Kanon Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko Mana da karin bayani a wannan rahoto.

Talla

Mahukunta sun tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.