Wasanni

CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniya

Sauti 08:29
Sabon fasalin yadda daya daga cikin zauren gabatar da shirye-shirye dake birnin Doha kan gasar cin kofin duniya ta 2022 zai kasance. 16/10/2018.
Sabon fasalin yadda daya daga cikin zauren gabatar da shirye-shirye dake birnin Doha kan gasar cin kofin duniya ta 2022 zai kasance. 16/10/2018. REUTERS/Naseem Zeitoon

Shirin duniyar wasanni na wannan lokacin ya maida hankali ne kan jadawalin da hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF ta fitar a ranar talata, na yadda kasashen nahiyar za su fafata a wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya, wadda za ta gudana a kasar Qatar.