Amsar tambayar alfanu ko rashin alfanun karya darajar kudi

Kudaden kasashen duniya dabam dabam.
Kudaden kasashen duniya dabam dabam. REUTERS/Jason Lee

Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare Michael Kuduson ya amsa tambaya kan abin da ake nufi da karya darajar kudi, alfanu ko rashin alfanun karya darajar kudi da sauran tambayoyi. A yi sauraro lafiya.

Talla

Amsar tambayar alfanu ko rashin alfanun karya darajar kudi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.