Isa ga babban shafi
Najeriya

Rahoto na musamman kan ranar masoya ta duniya

Alamun launin Soyayya.
Alamun launin Soyayya. @ google
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
1 min

Yau ake bikin valentine a duniya, bikin ne dake bada damar nuna kauna tsakanin ma’aurata, ‘yan uwa, abokan arziki, saurayi da budurwa, har ma da marasa galihu, rana ce ta baiwa juna kyaututukka, zuwa ziyara, jin nishadi da sauransu. Ga rahoto da Umma Yunusa ta hada mana kan ranar.

Talla

Rahoto na musamman kan ranar masoya ta duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.