Isa ga babban shafi
Najeriya

Hukumar WAHO ta bayyana shirin rigakafin annobar Corona a Afrika

Mutane rufe da hancinsu a wata tashar jirgin kasa a birnin Shanghai, dake China.
Mutane rufe da hancinsu a wata tashar jirgin kasa a birnin Shanghai, dake China. REUTERS/Aly Song
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
1 Minti

Hukumar Lafiyar yankin na yankin Afrika ta Yamma WAHO, ta fitar da sabon shirin kare al’ummar yankin ta daga annobar murar mashako ta Coronavirus.

Talla

Bayan taro da ministocin lafiyar yankin suka yi a kasar Mali ranar 14 ga watan Fabarairu, a ranar litinin hukumar ta sanar da matsayar da ta cimma a garin Abuja.

Wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar na dauke da karin bayani.

Hukumar WAHO ta bayyana shirin rigakafin annobar Corona

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.