Tarihin Afrika

Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da turawan Faransa.

Tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traoré a ranar 31 ga watan Disamban 1985.
Tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traoré a ranar 31 ga watan Disamban 1985. François Rojon/ AFP