Najeriya

Hukumar zaben Najeriya za ta yi gyara ga dokokin zabe

Shugaban hukumar zaben Najeriya  Mahmood Yakubu.
Shugaban hukumar zaben Najeriya Mahmood Yakubu. REUTERS/Afolabi Sotunde

Matsaloli da korafe-korafen da suka yi yawa a harkan zabe a Najeriya ya sa hukumar zaben kasar INEC ta shata wasu gyare-gyare guda 34 da ya kamata a yi wa dokokin harkan zabe, wanda take ganin in aka samu zasu kara inganta harkar zabuka a kasar.Daga ciki akwai kayyade yawan kudaden da ake kashewa yayin yakin neman zabe.Muhammed Sani Abubakar ya aiko mana da rahoto. 

Talla

Hukumar zaben Najeriya za ta yi gyara ga dokokin zabe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.