Yadda wasu lauyoyi ke kallon batun sake komawa kotun koli
Kotun Kolin Najeriya ta gargadi lauyoyin da suke shigar da kara a gaban ta domin sake nazari kan hukunce hukuncen da ta yanke da su daina yunkurin cin zarafin bangaren shari’a.Wannan ya biyo bayan yadda ‘yan siyasa da lauyoyi suka sake komawa kotun domin bukatar ganin ta sake duba wasu hukunce hukuncen da ta yi kan shari’un da suka shafi siyasa.Toh sai dai wasu lauyoyi na cewar doka ta bada damar daukar irin wadannan matakai kamar yadda za ku ji daga bakin lauya mai zaman kan sa Buhari Yusuf.
Wallafawa ranar:
Yadda wasu lauyoyi ke kallon batun sake komawa kotun koli
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu