Amurka-Najeriya-Boko Haram

Amurka na neman Shekau Ruwa a jallo

Abubakar Shekau, Shugaban kungiyar BOKO HARAM
Abubakar Shekau, Shugaban kungiyar BOKO HARAM RFI hausa

 Amurka tayi tayin bada ladar Dala miliyan 7 ga duk wanda ya bada labarin inda za’a kama shugaban kungiyar boko haram Abubakar Shekau.Amurka ta ce Kungiyar Boko Haram ta yi sanadiyar kashe dubban mutane da kuma raba akalla miliyan biyu da rabi da gidajen su a hare haren da ta kawashe sama da shekaru 10 tana kaiwa.Dangane da wannan tayi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro Hussaini Manguno, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Talla

Amurka na neman Shekau Ruwa a jallo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.