Wasanni
Kasaitaccen bikin gasar El-Clasico a birnin Lagos na Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Duniyar wasanni na wannan makon zai mayar da hankali ne kan yadda Hukumar La Liga ta Spain ta shirya wani kasaitaccen bikin gasar El-Clasico a birnin Lagos na Najeriya, inda tsohon dan wasan Kamaru, Samuel Eto’o kuma Jakadan La Liga a Afrika ya kasance babban bako.Abdurahaman Gambo ya halarci bikin kamar dai yada zaku ji a cikin wannan shiri.