Garin Ratanga-Rayuwa kenan
Wallafawa ranar:
Sauti 20:00
Rayuwa kenan ,sabon shirin dake duba yanayin rayuwa tsakanin jama'a a garin Ratanga,shirin da aka shirya daga Jamhuriyar Nijar.Sashen hausa na Rfi zai baku damar sauraren shirin rayuwa kenan ,da fatan zaku ci gaba da kasancewa tareda mu.