Najeriya-Kano

Dakta Junaid Muhammed kan tsige Sarki Sunusi

Gwamnatin Jihar Kano da ke Najeriya ta tsige Sarki Muhammadu Sanusi na II inda ta maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero.Matakin da ya biyo bayan takaddamar da aka dade ana samu tsakanin bangaren gwamnati da Masarautar Kano.Dangane da wannan dambarwa, mun tattauna da Dr. Junaid Muhammed, tsohon Dan Majalisar Tarayya da fitaccen dan siyasa a Kano, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sanusi na 2.
Tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sanusi na 2. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

Hira da bako kan tsige sarki Sanusi na 2

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI