A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da kawo mana hira da malamar makarantar da gwamnan Borno Babagaba Umara Zulum ya wa kyauta da karin girma saboda jajircewarta.
Talla
Malamar makaranta da ta burge gwamna a Borno (2)
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu