Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Amurka ta bayyana rashin gamsuwa da yadda Turai ke yaki da 'yan ta'adda a Sahel

Sauti 14:37
Sojin Faransa a yankin Sahel.
Sojin Faransa a yankin Sahel. AFP Photo/MICHELE CATTANI

Kwamandan rundunar sojin Amurka ta Africon general Stephen Townsend ya bayyana rashin gamsuwa da yadda kasashen turai ke yaki da yan ta’adda a sahel ba tare da tsari mai kyau ba.Duk da kudade da sojoji da kayan yaki da wadannan kudade suke zubawa.kwamandan ya ce wadannan mayaka suna barazana ne ga turai sabanin Amurka.Kuna kallon wadan nan kalamai a matsayin yunkurin Trump na janye dakarun sa zuwa gida?